Zaben Anambra: Wani jigo a APGA ya tsawata ma IPOB – NAIJ.COM
NAIJ.COM |
Zaben Anambra: Wani jigo a APGA ya tsawata ma IPOB
NAIJ.COM Wani jigo a jami'iyyar All Progressives Grand Alliance (APGA), Chif Onwuka Ukwa ya shawarci kungiyar Indigenous People of Biafra (IPOB) da su janye niyyar su ta hana yin zabe a jihar Anambra saboda tabbatar da zaman lafiya a jihar. Ukwu, wanda yayi … Anambra poll: APGA chieftain warns IPOB against chaos |

Comments are closed.