Wani babban jami’in kungiyar Boko Haram da abokan sa 3 sun mika wuya – NAIJ.COM
NAIJ.COM |
Wani babban jami'in kungiyar Boko Haram da abokan sa 3 sun mika wuya
NAIJ.COM Wani daga cikin kasurgumai kuma babban jami'in kungiyar nan da ke da'awar tabbatar da shariar musulunci ta Boko Haram mai suna Konto Fanami ya mika wuya ga sojojin Najeriya. A tare kuma da wannan babban jami'in akwai wasu sauran mutane 3 da … Top Boko Haram leader, three others surrender – Nigerian Army Boko Haram Amir, Three Terrorists Surrender Four terrorists dump Boko Haram, surrender to Nigerian Troops |

Comments are closed.