NAIJ.COM

Ba APC Ke Neman Sasantawa Ba, PDP Ce – Oshiomhole
NAIJ.COM
Gwamnan jihar Edo, Kwamared Adams Oshiomhole ya bayyana cewa ba jam'iyyar APC ke bukatar sasanci ba, jam'iyyar PDP ce. Gwamnan ya bayyana cewa PDP ke butar sasanci saboda itace ba tayi zaben fidda gwani ba. Jaridar This Day ta bayana cewa …

and more »