An kashe Fulani Makiyaya 2 a kudancin Kaduna – NAIJ.COM
NAIJ.COM |
An kashe Fulani Makiyaya 2 a kudancin Kaduna
NAIJ.COM An samu wani tashin hankali a jihar Kaduna yayinda aka kashe Fulani makiyaya guda 2 a ranan Asabar, 11 ga watan Maris. Wannan abu da ya faru ya tayar da hankalin mutane a yankin. An harbesu har lahira yayinda suke kiwo a Anguwan Yashi, karamar … JUST IN: Two herdsmen killed in Southern Kaduna Tension Grips Southern Kaduna Over Killing Of 2 Herdsmen Southern Kaduna 2 Fulani herdsmen killed amid fears of renewed violence |

Comments are closed.