NAIJ.COM

Zaben Anambra: Wani jigo a APGA ya tsawata ma IPOB
NAIJ.COM
Wani jigo a jami'iyyar All Progressives Grand Alliance (APGA), Chif Onwuka Ukwa ya shawarci kungiyar Indigenous People of Biafra (IPOB) da su janye niyyar su ta hana yin zabe a jihar Anambra saboda tabbatar da zaman lafiya a jihar. Ukwu, wanda yayi …
Anambra poll: APGA chieftain warns IPOB against chaosThe Eagle Online

all 2 news articles »